<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>455</hymn_number>
<title>Ku Yi Sowa Ta Murna LW455</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ubangijinmu mai ceto ne
 Ku yi sowa ta murna. (2x)

[V2]
 KORUS
 Ku bauta Ubangiji da farin zuciya,
 Ku zo gabansa da rairawa.

[V3]
 2) Mu mutanensa tumakinsa,
 Ku yi sowa ta murna. (2x)
 Korus

[V4]
 3) Gama Ubangiji nagari ne
 Ku yi sowa ta mura.  (2x)
 Korus

[V5]
 4) Yi masa godiya, albarkaci sunansa,
 Ku yi sowa ta murna. (2x)
 Korus

[V6]
 5) Ku mutane duka mu yabe shi,
 Ku yi sowa ta murna. (2x)
 Korus</lyrics>
</song>